DAMINA: An Samu saukan Ruwan sama

EDITA

Ruwan sama me karfi ya sauka a Karon farko Cikin wannan Shekarar acikin bini da wasu Kananan hukumoni na Jihar Bauchi.

Masana hasashen yanayi sunyi tsokaci dangane da daminar bana inda sukace akwai yiwuwar samun ruwan sama me karfi a arewa maso gabashin Nigeria da wasu sassa na arewa maso yamma da arewa ta tsakiya.

Muna adduar ALLAH ya Sada mu fa albarkar dake cikin wannan damina ya Kare mu daga matsalolin dake cikin ta.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *