EDITOR.
Fadar Shugaban kasa ta ƙaryata rade-radin da yake cewa an maye Gurbin shugaban INEC Mahmood Yakubu, inda ta bayyana shi a matsayin ‘labarin kanzon kurege.
“Ku yi watsi da duk wani labarin karya da ake yaɗa wa game da maye gurbin Shugaban hukumar zabe INEC.
“Duk irin wannan sanarwar zai fito ne daga ofishin maga takardar gwamnatin tarayya wa SGF ko Babban Mashawarci na Musamman ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu akan Kafafen Sadarwa da Sabbin Kafafen yada Labarai.
Leave a Reply