Ibrahim A makama.
A yanzu haka, jami’an hana yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati wato EFCC ta mika Shahararriyar yar TikTok murjanatu Ibrahim kunya gaban kuliya manta sabo a sakamakon zargin ta da laifuffukan da za su sanarwa kotun.
Kimanin makonni biyu dai Murja ke tsare a hannun hukumar, tun bayan da ta yi yunƙurin tserewa bayan samun beli.
An dai jima ana ƙorafe-ƙorafe akan Murja Kunya bisa ta’adodin da al’uma ke ganin sun saɓa da addini da kyawawan al’adu.
Leave a Reply