HAUWA SANI.
Wasu mutane huɗu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun mutu a sakamakon hatsarin mota a Jihar Nasarawa.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar SP Nansel Rahman, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya sa wa hanu kuma ya raba wa manema labarai, inda yace lamarin ya auku ne lokacin da ‘yan fashin ke ƙoƙarin tserewa jami’an.
Leave a Reply