JONATHAN: An bata wa Nigeria suna a idon duniya …

HASSAN TURAKI.

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana takaicinsa kan yadda aka dakatar da Gwamnan Jihar Rivers da zaɓaɓɓun jami’an gwamnatin jihar.

Jonathan yace daukan irin wannan mataki da majalisa tayi na dakatar da Gwamnan jihar bata sunan Najeriya ne a idon duniya.

Goodluck, yayi wannan kalamai ne a wani martani ga matakin ayyana dokar ta-ɓaci da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu yayi a jihar Rivers.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *