2027 ?: Ganawar Atiku da prof. Yusuf me yake nufi …

Hassan Turaki.

Akwai lauje cikin nadi dangane da yadda madugun adawar Nijeriya Atiku Abubakar ya gana da Farfesa Usman Yusuf yayin buda baki, tsohon shugaban hukumar inshorar lafiya da hukumomin Nijeriya suka sako daga gidan fursuna a makon da ya gabata bayan share kwanaki 24 a tsare bisa zargin aikata ba-daidai ba lokacin da ya rike mukami a gwamnatin baya.

Wannan zargi ne da ‘yan Nijeriya da dama ke cewa bita-da-kulli akayi masa irin na siyasa domin rufe masa baki dangane da sukar gwamnatin Tinubu da yake yi kan tafiyar da gwamnati ta hanyar tukin gangan i.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *