JIGAWA: Majalissa ta sahale wa gwamna habbaka hukumar hisba …

Ashiru Gambo.

Kakakin majalisar dokokin jihar jigawa Rt.Hon. Haruna Aliyu Dangyatin tare da mambobin majalisar dokokin jihar sun kammala zama da tantancewa hukumar hisbah ta jihar jigawa.

Hakan ya biyo bayan wani ƙuduri da gwamnan jihar jigawa ya aikewa majalisar dokokin jihar domin tayi zama da tattaunawa akai inda cikin majalisar dokokin jihar ta sa hannu kan ƙudurin kuma ta yarje wa gwamnatin jihar domin a gabatar da wannan ƙuduri.

Muhammad Sa’ad Enyass
S.A MEDIA TO JGHA SPEAKER.
Nat. Youth Council Chairman Miga local gov’t


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *