TARBIYA: Tarar miliyan biyu da zaman gidan yarin ga masu nuna tsiraici a …

Hassan Turaki.

Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari ga duk macen da ta bayyana tsiraicinta a kafafen sadarwa na zamani.

Yace Africa an san mu da martaba al’adun mu da Addinin mu saboda haka ni ba na goyon bayan Komawa baya Irin ta turawa Saboda haka ya bayyana cewa dukkanin yan Film su shiga taitayin su wajen kiyaye wa da kame jikin su bisa tsarin tarbiyyar addini da Al’adun africa.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *