Hassan Turaki.
Shirye shiryen duba jinjirin wata na cigaba da kankama a kasar Saudiyya.
Hukumomi sun ce akwai gajimare a wasu yankuna kamar Makka, Madina da sauransu.
Idan ALLAH ya kai mu karfe 6:00 na yamma za’a fitar da sanarwar karshe kan fara azumin bana ko akasin haka a kasar Saudiyya.
Tuni shiri yayi Nisa a nan gida Nigeria tare da shirin karbar umarnin mai alfarma Sarkin Musulmai.
Leave a Reply