Hassan Turaki.
Mai alfarma Sarkin Musulmi Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar III Mni CFR yana kira ga al’ummar Musulmi da su fita duba watan Ramadan a gobe Juma’ah 28th ga watan February Wanda yayi daidai da 29th, ga watan sha’aban
Wanda Allah yasa ya gani Yana iya tuntubar kwamitin ganin wata yana kira ga duk wanda yaga wata ya hanzarta tuntubar wadannan lambobi;
08037157100
08066303077
08099945903
08067146900
Allah ya sa muna daga cikin bayin da zasu azumci wannan wata Mai alfarma
Allah yasa muna daga cikin bayin da Allah zaiyi ma gafara.
Leave a Reply