Hassan Turaki.
Kotu ta bayar da belin Farfesa Usman Yusuf bayan shafe kwanaki 24 a hannun jami‘an tsaro bisa zargen-zargen aikata ba daidai ba da hukuma mai hana yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati EFCC ke yi masa lokacin da ya rike shugabancin hukumar inshorar lafiyar Nijeriya.
Mai sharia ta bukaci a saki Farfesan cikin awa 1 da zarar ya cika sharudan belin da suka hada da naira milyan biyar da bayar da fasfo dinsa da sauransu.
Leave a Reply