hassan Turaki.
Mai gidan Radiyo da Talabijin na [Human Right] Ahmed Isa, wanda ya ke yi wa kansa laƙabi da (Ordinary Ahmad Isah) mutane kuma na kiran sa da [Ordinary President] ya bayyana bazai halarci gayyatar da majalissa tayi masa ba.
Ya bayyana hakan ne yau Alhamis a cikin shirin [Brekete Family] da yake gabatarwa a kowace safiya a gidan Radiyo da Talabijin dinsa da ke birnin tarayya Abuja.
Ya ƙara da cewa an kai jamaʼa wuya wasu zasu iya amfani da wannan damar domin aikata abinda yayi sabani da dokar kasa idan akayi masa abinda be dace ba a zauren majalissa.
Leave a Reply