Kungiyoyi daga arewacin Nigeria zasu raka Ahmad Isah majalissa …

Hassan Turaki

Kungiyoyi da dama daga Arewacin Nigeria sun shirya wani gan gami na musamman da zasuyi wa Ahmad Isah zuwa majalisar dokokin kasa domin halartar gayyatar da shugaban majalisar yayi masa na ya bayyana a gabanta ya fada musu waya bashi izinin bude gidan Rediyon Brekete family.

Za’a hadu ne a babban filin wasa na Ƙwallon kafa dake garin Abuja da karfe 10:00 na safe daga nan za’a dunguma zuwa zauren majalisar kai tsaye.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *