SANARWA!: muhimmiyar sanarwar daga hukumar yan sandan jihar Jigawa …

Hassan Turaki.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar Jigawa SP. Lawan shi’isu adam na Sanar Da Matasa Yan Asalin Jahar Jigawa Wadan da Suka Nemi Shiga Aikin Yan Sanda, Har Takai Ga Sun Zauna Jarrabawa Ta (CBT), Amma Ba Suyi Nasaraba.

Ana Umartar Su Da Su Duba Sunayen Su Ta Wannan Shafin https//apply.policerecruitment.gov.ng Daga Yau Asabar 22 Ga Wata, Don Zuwa Tantancewa Ta Medical Screening A Jahar Kano.

Sanarwa Daga Jami’in Hulda Da Jama’a Na Rundunar Yan Sandan Jahar Jigawa Dake Dutse a madadin Kwamishinan yan sandan jihar Jigawa CP AT Abdullahi psc.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *