DUTSE: Sarki ya halarci taro akan doki …

Hassan Turaki.

Sarkin na dutse Alhaji Hamin Nuhu Sunusi, yayi ba zata ne yayin da ya amsa gayyatar saukar karatun daliban makarantar Alhuda dake unguwar gida dubu a birnin dutse.

Maimartaba Sarkin ya fito ne akan Dokin sa domin farantawa jama’ar sa da kuma nuna musu irin Muhimmanci da suke da shi a wajen sa dama nuna wa jama’a muhimmancin bikin saukan karatun Kur’ani me tsarki.

Sarkin ya jaddada cigaba da bada dukkanin gudunmawa da al’umma suke bukata a bangaren ilimin addini Islama, ya yaba wa malaman makarantar kan jajircewar su dan ganin yara sun samu ilimin qur’ani me tsarki.

ALLAHbya kara wa sari lafiya da nisan kwana me amfani.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *