News

NNPCL: Da yiwuwar kamfanin NNPCL zai rage farashin litar mai …

Ibrahim Adamu Dutse.

Kamfanin kula da albarkatun mai na kasa na fuskantar matsin-lambar rage farashin litar mai.

yayin da gidajen mai da hadin gwiwar matatar mai ta dangote ta sanar da dage farashin litar mai karo na farko a 2025 a ranar Litinin.

Shugaban kungiyar masu gidajen mai, Billy Gillis-Harry, da mai magana da yawun kungiyar dillalan mai a Nijeriya, Chinedu Ukadike, su ne suka bayyana hakan.

Wannan matakin na zuwa makonni da matatar man dangote ta sanar da rage farashin litar mai zuwa naira 870 daga naira 970.

Da yiwuwar kamfanin NNPCL zai rage farashin litar mai saboda akwai kokuwar farashin tsakaninsa da matatar man dangote.

Da zarar matatar man dangote ta rage farashin litar mai, shi ma NNPC zai biyo baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button