Hassan Turaki.
Wasu riƙaƙƙun ’yan bindiga da su ka addabi yankunan Batsari da Safana da Jibiya da ke Jihar Katsina suka ajiye makamai a dalilin matsin lambar sojoji.
Waɗanda suka miƙa wuyan sun haɗa da Abu Radda, da Umar Black, da Abdullahi Lankai, da Jijjige, da kuma Dabar Musa Ɗan Gandu.
A kwanakin nan dai kowa yasan yadda sojoji ke dagargazar yan ta’adda a wasu daga cikin sassan najeriya.
Leave a Reply