Politics

Dole Ne ‘Yan Majalissu 25 Da Suka Fice Daga PDP Su Sauka Daga Kujerunsu – PDP

Hassan Turaki.

Shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa Amb. Umar Damagum ya bayyana cewa dole ‘yan majalisun jihar 25 da suka fice daga jam’iyyar a jihar Rivers su sauka daga kujerunsu, sannan su sake tsayawa takara a wasu jam’iyyun siyasa.

Damagum ya kara da cewa dole ne kowani dan siyasa ya kiyaye dokokin jam’iyya a matsayin sa na dan Nigeria da ya amince da dokokin da suka kai shi matakin da yake.

Umar yace fita daga jam’iyya tamkar ajiye muƙami ne ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button