Ashiru Gambo.
Gwamna Mallam Umar Namadi ya karbi ziyarar ta’aziyya daga Tsohon mataimakin Shugaban kasa, kuma wanda yayiwa Jamiyyar PDP takarar Shugabancin kasa a 2023 Alh Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa) a gidan jihar Jigawa dake Birnin tarayya Abuja.
Sai Tsohon Gwamnan jihar Nasarawa Sen Tanko Almakura.
Sunzo ne domin mika ta’aziyyarsu na rashin mahaifiyar Mai Girma Gwamna da Babban Dansa Abdulwahab Umar Namadi.
Sunyi adduar Allah ya jikansu ya gafarta musu yasa aljannah makoma a garesu, idan tamu tazo yasa muje a sa’a.
Leave a Reply