MAFITA: Atiku, Obi, El’rufa’i, Amaechi da …

Daga SALE HUSSAINI TAKAI.

A yayin Taron Atiku Abubakar ya yi tsokaci kan manyan kalubalen da ke fuskantar dimokuraɗiyyar Najeriya. Ya yi Gargadin cewa dimokuraɗiyya na fuskantar barazana sakamakon raunin hukumomi, Da rashin daidaito a shari’a. Ya yi kira da a aiwatar da manyan gyare-gyare cikin gaggawa.

Mahalarta Taron Sun bada shawarar A Karfafa Jam’iyyun Siyasa: Tabattar da cewa mambobin jam’iyyu, musamman shugabanni, suna bin dokokin jam’iyya da na kasa domin kare mutuncin dimokuradiyya. Zartar da hukunci mai tsauri kan magudin zabe da tabbatar da cewa ‘yan siyasar da suka sauya sheka sun bar kujerunsu.

Wanda Suka halarci Taron Sun haɗa da His Excellency Atiku Abubakar, H.E. Peter Obi, H.E. Rotimi Amaechi, H.E. Aminu Waziri Tambuwal, H.E. Nasiru El-Rufai, H.E. Kayode Fayemi, H.E. Liyel Emoke, H.E. Emeka Ihedioha, and Sen. Olujimi, Da Sauransu


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *