Category: Business
-
DANGOTE: Price of petrol is now N865 per litre …
HASSAN TURAKI. Dangote Petroleum Refinery has reduced the ex-depot price of petrol to N865 per litre, a drop from the previous rate of N880. The refinery announced the price cut to its customers in a notice issued on Thursday. This adjustment follows the federal government’s reaffirmation that crude oil and refined products will continue to…
-
BAUCHI: An samu siminti a jihar Bauchi …
Hassan Turaki. Bayan gano dumbin arzikin danyen man fetur da Iskar gas, a yau jihar Bauchi ta shiga jerin jihohin dake samar da siminti. Hakan ya biyo bayan ƙaddamar da haƙo Ma’adanan dutsen limestone a yankin Diji dake kasar Gwana a ƙaramar Hukumar Alkaleri wanda gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya jagoranta. A…
-
DANGOTE: Muna da man fetur da zai wadatar da Nigeria …
Hassan Turaki. Matatar man fetur ta Dangote ta tabbatar da cewa tana da fetur mai yawa a lalitarta da zai ishi buƙatun Najeriya baki ɗaya, kamar yadda shugaban kamfanin Aliko Dangote ya bayyana. Da yake magana a ƙarshen mako, Dangote yace matatar na da mai sama da lita miliyan 500. Kalaman nasa na zuwa ne…
-
KANO: Anyi kira ga matsakaita da kananan yan kasuwar kurmi da …
Hamza Musa Garba. Karamar hukumar birnin jihar Kano ta yabawa matsakaita da kuma manyan ‘yan kasuwar Dubai da na ‘yan kasuwar Kurmi bisa goyon baya da hadin kan da suke bayar wa ga karamar hukumar birnin jihar Kano wajen bunkasa hanyoyin samun kudaden shiga domin cigaban yankin. Mai ba da shawara ta musamman ga karamar…
-
KANO: small- and large-scale business owners in Kasuwar Dubai and Kurmi market …
Garba Musa Hamza. The Kano Municipal Local Government has commended small- and large-scale business owners in Kasuwar Dubai and Kurmi Markets for their strong cooperation and support in boosting revenue generation to drive development in the area. The Special Adviser to the Kano Municipal Local Government on Traders, Investment, and Market Affairs, Hajiya Mariya Ali…
-
Matatar Man Ɗangote Ta zaftare Farashin Man Fetur Zuwa Naira …
Ibrahim Adamu Dutse. Matatar man Ɗangote ta rage farashin man fetur, daga Naira 950 zuwa Naira 890 kan kowace lita, wanda ya fara aiki daga ranar Asabar 1 ga Fabrairu, 2025. Wannan sauyin na zuwa ne biyo bayan sauye-sauye da aka samu a kasuwar makamashi da iskar gas ta duniya da kuma kyakkyawan tsarin kasuwanci…
-
PETROAN: Za’a samu sauki farashin man fetur …
Hassan Turaki. Kungiyar dillalan man fetur a Najeriya PETROAN ta ce farashin mai zai yi sauki sosai saboda farfaɗo da matatun mai na Fatakwal da Warri da gwamnati tayi. Haka kuma Kungiyar ta ce a yanzu mambobinta na daukar mai a wadannan matatun da ya haɗa da fetur, dizal da kalanzir.
-
Kasuwar Fina-Finan Sin Ta Dire Matsayi Na Daya A Duniya Na Wucin Gadi A 2025.
Ibahim Adamu Dutse. Bisa kididdigar da aka samu daga dandalin yanar gizo, adadin kudaden da aka samu daga fina-finan kasar Sin da suka yi zarra a kasuwa wato box office a 2025 ya zarce yuan biliyan 5.047, kwatankwacin dalar Amurka miliyan 696. wanda ya zarce rawar da manyan fina-finan Arewacin Amurka suka taka a kasuwa,…
-
DA RARRAFE: Da galan ɗaya na fara sana’ar baƙin mai – Mai kamfanin …
SALEH HUSSAINI TAKAI. Mai kamfanin baƙin mai ko man inji na Ammasco ya shawarci matasan arewacin Najeriya su tashi tsaye su rungumi sana’o’i da kuma kafa kamfanoni, inda ya nuna cewa da rarrafe yaro kan tashi. Alhaji Mustapha Ado ya ce dubban ma’aikata ne ke aiki yanzu a kamfaninsa, harkar da ya fara tun daga…