Category: Health
-
JIGAWA: Ku zo mu yaki Cutar polio …
HASSAN TURAKI. An bukaci al’uma da su bada hadin kai domin karbar riga-kafin cutar shan inna wato polio.Wannan na zuwa ne a sati daya kafin fara gangamin wayar da kai dangane da cutar matsaloli dama hanyar kauce wa kamuwa da cutar shan inna.Anyi wannan kira na yayin wata bita da aka gudanar a Tahir guest…
-
-
KANO: Bikin murnar cika shekaru 10 da fara aikin lafiya
Ibrahim A makama Kungiyar ma’aikatan lafiya matakin farko wadanda tsohon Gwamnan kano Injiniya Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya dauka aiki a shekarar 2015 kimanin mutane 1,107 sun gudanar da taron Addu’oi da Saukar Karatun Alqur’ani mai Girma ga jihar kano da kuma wadanda suka rasu daga Cikin su. A wani bangare na bikin cikar kungiyar…
-
FMC B/KUDU: muhimmiyar sanarwar daga fmc birnin kudu …
Hassan Turaki. Shugaban Asibitin Tarayya dake Birnin Kudu (FMC) Dr. Adamu Abdullahi Atterwahmie na farin cikin sanar da daukacin al’ummar Jihar Jigawa da kewaye cewa Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta hannun Babban Ministan Lafiya Dr. Muhammad Ali Pate, ta ƙaddamar da muhimman shirye-shirye guda biyu domin inganta kiwon lafiya da ceton rayuka a faɗin…
-
KIRIKASAMMA: Commercial and private motor drivers fined on law violation …
Hassan Turaki. Mobile Court on Monthly environmental sanitation exercise fined commercial and private motor drivers in Kirikasamma local government area. The commercial and private motors are trucks, buses , cars , and lorries were fined as a result of violating the rules and regulations for End of the month environmental sanitation exercise held in Kirikasamma.…
-
K/H TARAUNI: Shugaban karamar hukumar tarauni yace sun baiwa sama da mutane …
Ashiru Gambo. Shugaban karamar hukumar Tarauni Alh Ahmed Ibrahim Muhammad Sekure, ya jagoranci kaddamar da shirin duba lafiyar jama’a kyauta tare da bayar da magunguna ga sama da mutane 2,000 a asibitin Babbangiji Dake yankin karamar hukumar Tarauni. A wata sanarwa da jami’in yada labarai na karamar hukumar Tarauni yafitar yace shugaban karamar hukumar Tarauni…
-
LAFIYA: Kungiyar gwamnonin arewa maso yamma sun yunkura …
Ashiru Gambo. Gwamna Malam Umar Namadi ya halarci taron kungiyar Gwamnonin Arewa maso yamma, wanda akayi a gidan gwamnatin jihar Katsina dake Birnin tarayya Abuja, wanda Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda ya jagoranta. Taron ya amince da bin tsarin tasirin gaggawa na kare lafiyar al’umma, da, noma, ilimi, samar da wadataccen abinci, wanda…